published on in Celeb

Fatima Gumsu Abacha tayi murnar zagayowar ranar haihuwar ta, Shehu Sani da Hafsat Idris sun halarci

Diyar marigayi, Janar Sani Abacha tayi murnar zagayowar wannan muhimmin ranar ta hanyar shirya liyafa na musamman.

ece-auto-gen

Yan uwa da Abokan harziki na kusa da ita ga gayyata bikin wanda aka gudanar a gidan su dake jihar Kano.

ADVERTISEMENT

Cikin mayan baki da suka halarci liyafar da ta shirya don raya wannan ranar akwai dan majalisar dattawa mai wakiltar yankin Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani.

Hakazalika fitacciyar jarumar Kannywood, Hafsat Waziri, ta halarci liyafar.

ece-auto-gen

Fatima Gumsu Abacha tayi murnar cika shekaru arba'in da biyu (42) a duniya ranar 23 ga watan Satumba.

ncG1vNJzZmivp6x7scHLrJxnppdktaLB0ppmrKCRnK6ttc1mmaKjmWKzosDIpphmn6WiwLZ5wJuYnKCRYsGixchmpK6qnpa%2FbsbAoJiyp6eWv26%2BwKeYq2WYlrapwdaaqWaskWLAqbHHrmSsmZ6efHqFxZtob64%3D